Albishir

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

#Alawa a gaskiya ni n kasance ina son irin alawoyin gargajiyar nan hakan nasa nake yawan yi iri iri domin bana sati sai nayi kuma albishir yana daya daga abinda nake so sosai a cikin alawoyin

Albishir

Masu dafa abinci 19 suna shirin yin wannan

#Alawa a gaskiya ni n kasance ina son irin alawoyin gargajiyar nan hakan nasa nake yawan yi iri iri domin bana sati sai nayi kuma albishir yana daya daga abinda nake so sosai a cikin alawoyin

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
5 yawan abinchi
  1. 2Madara kofi
  2. 1Sugar kofi
  3. 1Lemon tsami
  4. Ruwa rabin kofi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko ya duka abubuwan d muke bukata

  2. 2

    Xaki xuba sugar dinki d ruwa a tunkuya ki juya

  3. 3

    Sai ki kawo lemon tsamin ki ki matse ruwan

  4. 4

    Sai ki dora akan wuta ki barshi har sai y narke y dahu

  5. 5

    Sai ki kawo madarar ki ki xuba ki juya sosai

  6. 6

    Har sai y hade jikinsa

  7. 7

    Sai kixo ki barbada madara akan wuri mai kyau ko kuma kisa akan leda

  8. 8

    Sai ki juye albishir dinki a kan

  9. 9

    Sai ki tsafa mai kan a jikin muciya ki fakada albishir din naki

  10. 10

    Sai ki yayyanka

  11. 11

    Sai barbada wata madarar akai

  12. 12

    Shikkenan kin gama

  13. 13

    Asha dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai

Similar Recipes