Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki kwaba filawarki da maggi dan kadan ba Dole se taji maggi ba,sannan ki ajiyeta na wani dan lkc kadan wannan kwabin ana kiranshi da (dough) sbd kwanon spring roll biyu ne.daga nan seki dauko ki fara yin abunda za'a zuba su kabeji aciki(raps)dda rolling pin idan kinayi kina shafa mae a tsakaninsu sbd kada Suki fita.
- 2
Zaki hada kayan da zaki Saka a acikin filawarki,kayn Miya,kabeji,karas,yaji danyan haki.zaki daddaka kayan Miya en kadan sannan ki fara zuba karas,se kabeji da tattasae danyan haki,seki bashi lkc idan kika ga ya fara saki seki sauke shi.
- 3
Seki gasa raps din a abun suya zaki ga yana rarrabuwa da Kansa,daga nan seki dauko kayan da zaki Saka aciki idan kin saka seki nade shi,bayan kin gama nadewa se ki soya.
- 4
Ki soyashi yadda baze kone ba yadda za'aji dadin cin shi.Aci lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Spring rolls
Kai Masha Allah in inajin kwadayi wani Abu to inyinsa don kwadayi Hauwah Murtala Kanada -
Cones Spring Roll
A Koda yaushe inason canjin Abu daga abinci zuwa snacks ko drinks shiyasa bana gajiya da kitchen Dina. Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Crispy spring roll
Akwai kawata da take sonshi sosai shiyasa kullum idan tazo gidana sai namata TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
More Recipes
sharhai