Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade fulawarki sannan ki tankade kukarki,seki hadasu wuri daya ki kwaba.
- 2
Seki sa ruwan zafi a wuta idan ya tafasa seki dinga diban kwanon ki na dan wake kina sassakawa,idan kin gama seki bashi 5minutes seki kwashe.
- 3
Seki daka garin yajin ki da maggi ki ajiye sannan ki soya mai da albasa.
- 4
Seki dafa kwai idan ya dafu seki yanka a kan dan waken duk yadda kike sha'awar ganin kwain.
- 5
Seki zuba dan waken ki da garin yaji da mai da kwai a cikin plate
- 6
Aci Lafia
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dan wake
Dan wake abincin gargajiyane , me dadi, kuma yana kunshe da kayan gina jiki.ku gwada R@shows Cuisine -
-
-
-
-
Dan wake
Hadin danwake mai Karin lapia da kuzari yayi dadi sosai naci na tande plate. #danwakecontest Meenat Kitchen -
Dan wake
Ina matukar son Duk wani abu daya danganci fulawa don hk Dan wake yana dg ciki abubuwan d nake matukar kauna Umm Muhseen's kitchen -
-
-
-
-
-
Dan wake
#danwakecontest Dan wake Yana Daya daga cikin abincin da nakeso nida iyalina saboda matuqar dadinshi musamman idan aka hadashi da Kayan lambu Yana da Dadi sosai gashi da sauqin yi shiyasa naso na raba muku yadda nakeyin danwake Fatima Bint Galadima -
Dan-wake
#danwakecontest. Inajin dadin Dan wake sumamman da yamma,idan lokacin kayan lambune nakan hadashi da cabbage, hmmm😋😋 Samira Abubakar -
Dan wake
#endofyearrecipe Wannan sadarkarwa ne ga Hamna, Allah ya albarkaci rayuwarku. Walies Cuisine -
-
Dan-wake
#dan-wakecontest Ina matukar son danwake a rayuwata kuma se Allah ya hadani da miji mai son danwake shi yasa kullum burina in samu sabuwar hanyar da zan sarrafashi😍 Hauwa Rilwan
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10482336
sharhai (2)