Spring rolls

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa
  2. Gishiri
  3. Mai
  4. Kabeji
  5. Koren tattase
  6. Albasa
  7. Karas
  8. Dandano
  9. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A dama filawa da ruwa kamar kaurin wainar filawa

  2. 2

    A samu kasko a rinka debo kullun ana shafa da brush in ya gasu a cire, ayi haka har ya kare

  3. 3

    A yayyanka su kabeji a wanke da gishiri sai a tsane a soya sama sama da dan mai da dandando.

  4. 4

    A raba wanna filawan da aka gasa gida 2 a zuba hadin kabeji a nade, a soya a mai.

  5. 5

    A ci da shayi ko juice

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Ahmad(Mmn Adam)
Fatima Ahmad(Mmn Adam) @cook_16332540
rannar

sharhai

Similar Recipes