Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zakijika shinkafarki,idantajiku saiki wanketa ki kaita markade,Zaki iya saka yest din a markado dashi kuma Zaki iya bari kikai markade haka
- 2
Idan anmarkado saiki zuba yest kidafa shinkafa kixuba saiki barta a waje mai dumi zakiga tafara kunfa alamun tahau kenan saiki dauko kizuba gishiri,sukari,baking powder idan kullun yayi ruwa Zaki iya saka fulawa,saiki juya sosai amma idan kinaso Zaki iya yanka albasa kanana aciki saiki soya
- 3
Irin kwabin masar shine irinna sinasir,saidai shi sunasir a nonstick frynpan Zaki soya idan kinzuba kullun zakiga ya tsotse baisai kinjuyaba indai yayi saiki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Sinasir
Wan nn shine karo na farko dana taba yin sinasir naga recipe gurin chef ayza and Alhamdulillah yayi kyau sosai masha Allah khamz pastries _n _more -
-
-
Sinasir
Wannan shine Karo n farko da na taba yin sinasir Kuma Alhamdulillah yayi Dadi sosae Kuma yy kyau ko a Ido💃 Zee's Kitchen -
-
-
-
My signature Masa&sinasir
Sirrin kyakykyawar masa shine kada ki bari qullunki ya tashi da yawa (over raising) Ayyush_hadejia -
Masa
Wannan masar babana nayi ma ita. Tayi laushi sosai. Allah ya sakawa iyayenmu da mafificin alkhairi. Walies Cuisine -
Masa da Sugar
#TEAMBAUCHI.#OLDSCHOOLMasa da sugar akwai dadi Muna Yara munfi sonta haka. Iklimatu Umar Adamu -
-
-
Sinasir
Wanan Recipe din xebaki parfect sinasir 100% insha Allah #Kadunastate Mss Leemah's Delicacies -
-
-
-
-
-
-
-
-
Waina (Masa)
#teamsokoto Nayi wannan girkin ne amatsyin breakfast saboda oga yana matukar son masa kuma yy farin ciki har ma da yaran duka . Mrs Mubarak -
-
-
-
SINASIR MAI DADI DA KYAU😍
#CDFMe gidana da yara suna San sinasir don haka na dage wajen ganin na koya tare da temakwan yan uwana yan Maiduguri😍🤗 Smart Culinary -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10573117
sharhai