Sinasir

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Inasan shi sosai sabida ban cika san masa ba

Sinasir

Inasan shi sosai sabida ban cika san masa ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum biyu
  1. Farar Shinkafar tuwo
  2. Yeast
  3. Baking powder
  4. Sugar da dan gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke shinkafarki ki jiqata kaman na 1hour aai kidiba kadan acikinta ki dafa,idan ta dahu sai ki qara wanke jiqaqar ki tsaneta sai ki hadasu ki kai niqa

  2. 2

    Idan an nuqo maki sai kisa yeast kadan ki rufe awajan mai dan dumi haka yanda zai samu ya tashi

  3. 3

    Idan ta tashi sai ki sa baking powder dinki da yar sugar kadan da gishiri ki juya sanan ki dan qara ruwa har sai yayi kaurin da kike so ba ah san.shi da kaurj sosai

  4. 4

    Kisami non stick pan dinki wankake kibdaura ah kan wuta medium heat sai ki zuba qulun kaman ludayi daya kisami marfi ki rufe kibarshi ya soyu dakanshi ahankali ahankali

  5. 5

    Ba ah juya sinasiridan ya soyu zakiga babu alamun qulu kou kadan sanan zai golden brown aqasa sai ki juye anaci da duk miyar dakaga dama kou quli kou yaji

  6. 6

    Mind you idan kin juye kinasan ki qara juya wata sai ki flipping tacikin bawai kidaura bayanta kan cikin wanda kika aje ba zakisasu suna kalan cikin juna neh idan kuma zaki iya sai kiyi rolling dinshi kaman yanda nayi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai (7)

Similar Recipes