Egg and bread

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 10slicce bread
  2. mangyda
  3. atarugu
  4. albasa
  5. 3maggi
  6. 6kwai
  7. s

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu slice bread dinki sai kisa wuka ki wawuki tsakiyar

  2. 2

    Daman kin kada kwanki a awani ruba mi kyau sai ki zuba su atarugu da su albasa

  3. 3

    Da maggi star sai ki dora non stick a wuta kisa mai kadan ki jira bread din sai ki zuba ruwan kan a tsakiyar da

  4. 4

    Kika wawuki in kasa yayi sai ki juya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs Sani
mrs Sani @hassy20
rannar
plateau jos
tukunyana itace madubi na
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes