Chicken bread

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#ramadansadaka wlh wannan recipe akwai dadi gwadashi ayau

Chicken bread

#ramadansadaka wlh wannan recipe akwai dadi gwadashi ayau

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
2 yawan abinchi
  1. Dafaffen naman kaza
  2. 1Kwai
  3. 1 cupBread crumbs
  4. Maggi 1,curry,thyme
  5. Attaruhu,albasa
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Zaki sa kazar ablender kisa attaru,albasa,maggi,curry kinika kijuye a bowl kifasa kwai kikada kisa kadan acikin naman saiki juya kidinga diba kinayin ball dashi sannan kidanna yadawo circle harki gama.

  2. 2

    Kidauko bread crumbs zakisa namanki acikin kwai sannan bread crumbs kisake sawa acikin kwai sannan bread crumbs kisa acikin bread crumbs yaji sosai ki ajjiye kidora mai awuta kosuya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes