Spring rolls

Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Sokoto

Ina son shi nida iyalina

Spring rolls

Ina son shi nida iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Hadin flour
  2. 2 cupsflour
  3. Gishiri
  4. Ruwa
  5. Kayan ciki(fillings)
  6. Niqaqqen nama
  7. Tarugu
  8. Albasa
  9. Dandano
  10. Mai don suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada flour da gishiri kisa ruwa ki kwaba da ruwa ruwa kamar kwabin yar lallaba

  2. 2

    Ki dora non-stick pan kan wuta ki samu brush me kyau ki kama debo kwabin kina shafawa saman pan ki barshi ya dan gasu se ki cire

  3. 3

    Haka zakiyi har ki gama

  4. 4

    Ki zuba mai kadan a tukunya kisa jajjagen kayan miya ki zuba niqaqqen namanki ki soya se ya soyu

  5. 5

    Kisa dandano ki cigaba da juyawa in sun soyu ki sauke

  6. 6

    Ki dauko hadin flour da kika gasa ki yanka shi se ki zuba hadin nama a ciki ki nade kamar tabarma se kisa flour glue ki hade karshen

  7. 7

    In kin gama duka se ki soya cikin ruwan mai har se yayi golden brown

  8. 8

    Aci dadi lfy😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes