Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupGoruba
  2. cupSugar half
  3. Citta babba guda daya
  4. Lemon tsami guda daya
  5. 2 cupRuwa
  6. Vanilla flavor half teaspoon
  7. Blender
  8. Rariya domin tata

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan da za a buqata wajan yin wannan lemon

  2. 2

    Sai a hadu su a blender ayi blending dinsu sannan a sa rariya a tace a zuba a Kofi a sa a fridge domin yayi sanyi

  3. 3

    Gashi bayan nayi blending

  4. 4

    Gashi sanda nake tacewa a rariya

  5. 5

    Gashi bayan nagama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mama's Kitchen_n_More🍴
rannar
Kano
cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes