Noodle mai kifin gwangwani

fatima aminu
fatima aminu @cook_18457438

Had in break fast din da yarana sukafi kauna

Noodle mai kifin gwangwani

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Had in break fast din da yarana sukafi kauna

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Noodles Leda
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. gwangwaniKifin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki jajjaga attarugu da albasa

  2. 2

    Saikisa mai a tukunya ki zuba jajjagen ki soya saikisa ruwa idan ya tafasa ki sa noodles din tareda spices din noodles din

  3. 3

    Bayan kintina 10 kisa kifin gwangwaninki kibata mintuna 5 ki sauke saici.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima aminu
fatima aminu @cook_18457438
rannar

sharhai

Similar Recipes