Simple noodles

Amina Bashir
Amina Bashir @Amina3477
Kaduna

Kitchenhuntchallenge

Simple noodles

Kitchenhuntchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Leda daya na indomie noodles
  2. Albasa
  3. Tarugu
  4. 1na mai Cokali

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na hada tarugu da albasa na jajjaga, sai na kwashe na zuba a tukunya... Sai na Dora kan wuta na diga mai sai nasa ruwa... Daga nan sai na bar ruwan ya tafaso Sai na zuba indomie na kuma juye sinadarin dandano da yake qunshe cikin indomie... Daya kusa dahuwa sai na yanka albasa na zuba.. Na barshi ya Karasa na sauke 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Bashir
Amina Bashir @Amina3477
rannar
Kaduna
I love cooking 🍳
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes