Shinkafa da miyar kaza

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
Kaduna State

#kitchenhuntchallenge Hakika inamatukar San shinkafa da miyar kaza kuma a wannan girkin Nazo maku da sabon salon wanke shinkafa basai anyi parboiling ba #kadunastate

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Kaza
  3. Attarigu
  4. Tatasai
  5. Albasa
  6. Shamboo
  7. Maggi
  8. Gishiri
  9. Kayan kamshi
  10. Man gyada
  11. Tumatir
  12. Citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki sami wankakiyar tukunyarki ki zuba ruwa a ciki saiki daura akan wuta

  2. 2

    Idan ruwan yatafsa saiki wanke shinkafarki da ruwan zafi kibarbada gishiri asaman shinkafar da kika wanke saiki sake zuba ruwan zafi ki dauraye shinkafar. Wannan zaisa duk wani chemical mai illa dake jiki yafita

  3. 3

    Saiki zuba shinkafar a cikin tafasashan ruwan zafin da ke kan wuta ki sa marfi kirufe tukunyar

  4. 4

    Zakibar shinkafar taita dahuwa

  5. 5

    YaiIn ta dahu saiki sauke daga kan wuta kisa a kula

  6. 6

    Zaki samu attarigu, albasa, tattasai da tumatir dinki ki gyara ki wanke sai ki blending ko jajaga

  7. 7

    Insun jajagu sai ki juye a tukunya kizuba maggi da citta a rukunyar sai ki kara su gishiri, kayan dandano da kuma man gyada a cikin tukunyar da Dan gishir

  8. 8

    Sai ki daura tukunyar akan wuta kibarta taita tafasa kina juyawa

  9. 9

    Inkinga alamar mai yakusan fara futowa, ki samu kazarki ki gyara, ki wanke sai kkzuba a wata tukunyar daban

  10. 10

    Inkinsa a wata tukunyar saiki yanka albasa akai kuma kisa maggi kidan zuba ruwa kadan kamar rabin kofi saiki rufe tukunyar kibari yatafasa

  11. 11

    Saiki bari yaita dahuwa har sai kazar tafara laushi

  12. 12

    Intai laushi saikizubata tare da ruwan naman a cikin miyarki kijuya

  13. 13

    Saikicigaba da juya miyar harsai tadahu intayi kisauke miyar

  14. 14

    Kizuba shinkafa a gefe kisa miyar kazanki a gefe

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
rannar
Kaduna State
I enjoy cooking in fact its my hubby. my only wish is to create recipes of my own which am aiming at now
Kara karantawa

Similar Recipes