Tuwon shinkafa miyar alayyahu

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Ena son tuwon shinkafa miyar allayyahu shiyasa nayi Kuma ba'a sa ruwa a miyar #kano

Tuwon shinkafa miyar alayyahu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ena son tuwon shinkafa miyar allayyahu shiyasa nayi Kuma ba'a sa ruwa a miyar #kano

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Farar shinkafa
  2. Ruwa
  3. Miyar alayyahu
  4. Albasa
  5. Tumatir
  6. Kifi
  7. Alayyahu
  8. Mae
  9. Manja
  10. Kyn dandano
  11. Spices
  12. Curry
  13. Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jika shinkafar ki tun d wuri t jiku sae ki Dora ruwa a tukunya y tafasa ki wanke shinkafar ki ki xuba ki rufe ki barta tayi t dahuwa kina budewa kina juyawa kina Dan Kara ruwa har t dahu tayi laushi sosae sae ki tuka sosae ki kwashe a leda ki ajiye

  2. 2

    Ki Sami kyn miyar ki ki jajjaga attaruhu ki ynk albasa d tumatir ki hada ki xuba a tukunya ki soya edn suka dauko soyuwa dama kin yanka alayyahun ki kn wanke d gishiri kin tsane sae edn kyn miyar syka soyu sae ki xuba alayyahun ki juya kisa kyn dandano da spices dama kin tananna kifin ki sae ki gyara ki edn alayyahun y Dan dahu sae kisa kifin ki juya ki sa manja kadan ki rufe xuwa minti 3 sae ki sauke aci d tuwon

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes