Umarnin dafa abinci
- 1
Bayan kin wanke waken ki kin surfe ya fita fess, saiki yanka Tattasai attaruhu da albasa ki Kai inji amarkado miki yayi kanshi,
- 2
Bayan am markado miki saiki dan bubbuga kisa mishi kin Dan saka mishi ruwan dumi
- 3
Saiki zuwa su Maggi da Dan gishiri kadan da curry da tyme inkina buqatar.
- 4
Saiki kike bude leda Kina Dan Shafa mishi manja Kina qullawa.
- 5
Agefe guda kuma kin daura ruwanki akan wuta sai ki zuba alalarki ki bashi ya dahu na dan mintuna.
- 6
Zakici da Mai ko manja da dan yaji
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10807284
sharhai (5)