Kayan aiki

  1. Wake
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tattasai
  5. Maggi
  6. Onga
  7. Mai
  8. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfa wakenki Ki wankenki tas duk ki cire hancin waken saiki wanke kayan miyanki ki zuba ciki ki kai markade a markada miki da laushi

  2. 2

    Idan an dawo saiki zuba maggi,onga,Mai,manja ki Kwaba da ruwan dumi Ki kukkula a Leda Ki zuba ruwa a tukunya Ki zuba alalen ki daura wuta har sai y nuna shknn kin kammala aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Abubakar
Jamila Abubakar @jamilaabubakar
rannar

Similar Recipes