Umarnin dafa abinci
- 1
Ki surfa wake,ki wanke. Ki hada da kayan miyar ki niqa. Ki zuba ma niqan dandano,manja da ruwan zafi sai ki jujjuya.
- 2
Sai kiyi serving
- 3
Zaki surfa waken, ki wanke ki hada da tattasan,tarugun da albasa ki niqa. Bayan nan zai ki zuba mai ruwan zafi,Maggi,yankakkiyar albasa da manja ki jujjuya.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Alale
#alalecontest alele nada matukar dadi kuma tana da kyau a jikin dan adam, saboda wake yana daga cin abinci masu gina jiki. Kuma duka kayan hadinta suna da muhimmaci, ana iya ci alale a kowane lokaci, zaa iya karin kumallo da ita, zaa iya cinta da rana a matsayi abinci rana ko kuma dadare. Ina matukar son alale saboda zaka iya sarafashi ta hanya dayawa. Phardeeler -
-
-
Alale
#moon alale nadaga cikin abincin da nake so sosai. Sai dai tunda nake yi ban taba gwada yin na kofi irin haka ba. Ya yi kyau sosai kuma sannan ya yi dandano mai dadi. Ku gwada wannan recipe din nawa za ku gode min. Princess Amrah -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Alale
Bantaba alale da yai kyau yai dadi hakaba har mai gida seda yace gaskiya alale tafi takoyaushe nagodewa cookpad Dan anan naduba recipe kala kala senima nai nawa Zaramai's Kitchen -
-
-
-
-
Zebra alale da miyar yaji
Wake dai wani sinadari ne na abinci mai qara lafiya(protein),San nan nayi amfani da ganyen alayyahu,shima yanada nashi sinadaren mai muhimmanci. Alale dai abinci da hausawa da yarbawa sukafi sarrafawa a gida da wajen taro. #alalerecipecontest Fa'iza Umar -
-
Alale mai hadin kwai
#alalarecipecontest , ina matukar son alale, oga kuma baya son ta sosai, amma ranar da nayi wannan ko...................naji dadin yanda ya yaba, har kyauta saida na samu💃💃💃💃💟💟💟💟 Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9929268
sharhai