Taliyar yara da danyen kifi

Fatima Zahra
Fatima Zahra @cook_18357515
Sokoto

Girki me dadi daga Fatima Zahra

Taliyar yara da danyen kifi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Girki me dadi daga Fatima Zahra

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki aza ruwan zafi a kan wuta seki zuba kayan Miya su tanaso tare,daya tafasa seki zuba taliya ki kulle ki jira kamun ta dahu.

  2. 2

    Idan ta kusa dahuwa seki zuba kifi ki dan juya yadda baze faffashe ba,ki kulle sbd ya tafaso da kyau.

  3. 3

    Aci lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @cook_18357515
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes