Taliyar yan yara da kwai

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Girki mai saukin girkawa

Taliyar yan yara da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Girki mai saukin girkawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliyar yan yara
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Kwai
  5. Koren tattasai
  6. Man suya
  7. Sinadarin dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara dafa taliyarki tare da dandanonta sannan kifasa kwai kisamai dandano da kayan kamshi

  2. 2

    Saiki kisa mai akan pan kisaka taliyarki acikin kaskon sannan ki zuba kwai akai

  3. 3

    Sannan kiyanka albasa,tattasa ja da kore kisa akai idan kasan yayi saiki juya kisoya kamar yadda ake soya wainar kwai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes