Taliyan yara me romo

Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
Suleja

Indomie me romo yana da matukar dadi sosai 😋😋😋

Taliyan yara me romo

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Indomie me romo yana da matukar dadi sosai 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko a saka ruwa a tukunya a daura a wuta,idan ya tafasa sai a zuba indomie a ruwan a barshi yayi kaman ya fara nuna sai a tsiyaye ruwan.

  2. 2

    A zuba wani ruwa a kai dan kadan,a yanka albasa da attarugu a zuba a kai,a zuba kayan dandanon cikin indomie sai a saka bota kadan a barshi ya nuna sai a juye aci da romo.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
rannar
Suleja

sharhai

Similar Recipes