Biredi me sardine

Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
Kaduna

Kitchenhuntchallenge

Biredi me sardine

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Kitchenhuntchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Biredi me yanka yanka
  2. Sardine
  3. Kwai
  4. Sinadarin dandano
  5. Curry
  6. Mai
  7. Attarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kifasa kwai a roba ki marmasa sardine kijuye aciki kikada sosai kikara jajjagaggen tarugu da da sinadarin dandano

  2. 2

    Kikara curry sekisa mai kadan a pan kidakko biredin kitsoma aciki idan gefe daya yakwaso hadin kijuya daya gefen aciki

  3. 3

    Seki curo kisa a manki me zafi idan gefe daya yayi kijuya daya barin haka zakiyita yi harki ga ma, aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
rannar
Kaduna
Bilkisu habibu also kwown as mmn afnan married wit 2 kids, A dental therapist by profession.hav too much passion for cooking 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes