Peanut burger II

Maryama's kitchen
Maryama's kitchen @Maryaaamah_
Kano

Wanan girki nawa shima na sadaukar shine ga anty jamila tunau❤❤❤❤

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupgyada danya
  2. 1/2sugar
  3. 1 tbspnmadarar gari
  4. 2kwai
  5. 1tspn flavour
  6. 1/2tspn baking powder
  7. Mai
  8. Flour mai yawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke gyadarki,sai tsaneta ajikin tissue towel,saiki bazata acikin tray na oven

  2. 2

    Saiki kunna oven kisata tayi tswon minti goma,zapi 200F,sai ki cire kibarshi yasha iska,saiki dauko daya ki murje zakiga alamun soyuwa amam bata soyu dukka ba

  3. 3

    Saiki debo kayan dana lissafa a sama, gasu kmr haka,ki juya gyadarki a babbar roba

  4. 4

    Kihada kwai,da madara,da Sugar,da flavour da baking powder ki kada sosai

  5. 5

    Saiki nemo wataa kusa dake,ta zuba miki ruwan kwai kadan ki juya sosai saita barbada miki flour ke kuma kina juyawa babu tsayawa,haka zakuyi tayi harsai gyadar dukka sun rufe,bakya ganin ta

  6. 6

    Saiki juye a colender

  7. 7

    Ki dora mai a wuta,saiki zuba gyadarki idan mai yayi zapi,saiki kula da soyawar karki kure wuta,idan yayi ki kwashe abarshi yasha iska

  8. 8

    Sai aci lapiya

  9. 9

    Dalilin toasting gyadar a oven shine yapi dadi,snaan yana shan iska zakici kiji shi murus murus.zaki iyayi a frying pan ma.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai (6)

Wanda aka rubuta daga

Maryama's kitchen
Maryama's kitchen @Maryaaamah_
rannar
Kano
A serial foodie,home cook,food artist,recipe creator, for more of my Recipes check my Instagram page @Maryaaamah_
Kara karantawa

Similar Recipes