Panke

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano

Yarana suna son panke shiyasa nake yi musu

Panke

Yarana suna son panke shiyasa nake yi musu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Kofi na fulawa
  2. 4 cokaliyeast
  3. 8 cokalisuga
  4. Ruwan dumi
  5. 1 tspgishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a tankade fulawa a zuba gishiri da suga a cakuda sai a sa yeast itama a cakuda sai a zuba ruwan dumin a kwa6a, a rufe qullun zuwa minti 20, sai adora mai a wuta, idan yayi zafi sai a dinga sakawa a mai amma za'a dinga saka hanna a ruwa saboda danqon qullun, idanga juyawa dan ko wane 6angare a soyu, idan yayi sai a tsame.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes