Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30min
  1. 2 cupsflour
  2. 6eggs
  3. 1 cupsugar
  4. 250 gbutter
  5. 1tspn vanilla flavour
  6. 1tspn milk flavour
  7. 1tspn Baking powder
  8. 1/2tspn red colour

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Awani bowl daban nafasa kwai

  2. 2

    Naringa zubawa Akai ina mixing har yaqare

  3. 3

    Nasa vanilla flavour

  4. 4

    Awani ruba daban kuma nasa fulawa, baking powder da milk flavour najuyasu

  5. 5

    Naringa zubawa ahankali ina mixing har taqare,

  6. 6

    Nadauko wani bowl daban naraba kwaben 2 nasa ma dayan Red colour naqara mixing yahade jikinsa

  7. 7

    Nadauko baking tray nasa baking paper nafara gasa red din bayan yayi nagasa dayan shima

  8. 8

    Bayan yagasu na cire nayanka Kaman haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes