Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki kwaba fulawar kamar kwabin wainar fulawa Sai ki sa kwai ki juya sosai bayan kin gama Sai kisa brush cikin kullin sai kk goga shi a pan Amma marar kamu zaki yi tayi har ya gasu haka zaki tayi har ki gama
- 2
Bayan kin gama Sai ki marmasa kifin nan tare da attaruhu da albasa ki soya shi sama sama Sai kk na sashi a wannan fulawa sin da kk gasa kina yi masa nadin tabar ma idan kin Zo qarsje Sai kina goga jikakkiyar fulawa kina manne baking haka zaki tayi har ki gama Sannan ki soya
- 3
Ga yadda na soya shi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Wainar flour me kifi
#mothersday wannan wainar tanada matukar dadi irinta ce ake cewa ba'a bawa yaro me kuya 😂. Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) -
Wainar fulawa
Wainar fulawa akwai dadi Sosai musamman idan yajinki y zama na musamman 😋🥰#kanostate#teamkano Sam's Kitchen -
Farfesun kifi
Inason kifi a rayuwa shiyasa nake kokarin gurin sarrafashi ta hanyoyi kala-kala, wannan farfesun kifin yayi dadi sosai kuma anyi santi. Umma Sisinmama -
-
-
-
-
-
Soyayyen kifi
Gsky naji dadin kifin Nan sosae sbd yayi zafi ga yaji me dadi#Ramadansadaka Zee's Kitchen -
-
-
-
Soyayyen kifi
Munason kifi sosai nida oga shiyasa nakeyi mana dabarun sarrafa shi kuma munji dadin suyar kifinnan. Umma Sisinmama -
-
-
Awara me kifi da kwai
Inasan awara a sarrafa ta ta wannan yanayin tana dadi musamman da yamma ka hadata da lemo. Zara's delight Cakes N More -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10956422
sharhai