Indomie me zogale da kifi

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116

Kitchenhuntchallenge

Indomie me zogale da kifi

Kitchenhuntchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15min
mutum biyu
  1. 2Indome
  2. Man gyada
  3. Bushashshen kifi
  4. Albasa
  5. Attaruhu
  6. Curry
  7. Danyen zogale

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Asaka mai akasko sai azuba ruwa a ciki a saka attaruhu da albasa da bushashhen kifi amma a wanke da ruwan zafi,inya tafasa sai a saka indomie a zuba maginta aciki sai a gauraya sannan a zuba danyen zogale su dahu a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
rannar

sharhai

Similar Recipes