Farfesun kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A sami kifi mai kyau a yankash sai a cire dattin cikin sannan a wanke da vinegar ko ruwan lemon tsami saboda a rage karni sai a tsane

  2. 2

    A jajjaga attaruhu albasa a aje a gefe sai a sami tukunya a dora a wuta tare da mai idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry garin tafarnuwa citta thyme a gauraya sannan a zuba kufin sai a rufe tukunyar a barshi ya yayi sannan a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
rannar
Kano
Cooking is my pride
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes