Umarnin dafa abinci
- 1
Gelatin, Dan tsami,sugar,flavor
- 2
Dafarko zaki samu kwanon Silva sai ki zuba gelatin din Sai kisa ruwa kadan,ki dama shi kamar haka
- 3
Bayan kin gama dama shi Sai kisa kuwa kamar Kofi daya Sai kisa a tukunya yar karama daidai da wacce kwanan Silva din zai hau ka ya zauna kamar haka to Sai ki Dora a wuta idan ruwan yay zafi zaki ga shi wannan geletin din ya fara narkewa kamar mangyada zaki ga ya zama
- 4
To Sai ki jika shi wannan lemon din ki zuba a ciki tare da su icing sugar din nan kiyi ta juya shi kamar haka,kiyi tayi kamar na tsawon minti biyar to Sai ki kashe witar,Sai ki samu abin da zaki fitar da shape din ki goga masa mai ko butter, to Sai ki ringa iba da cokqli kina zibawa ciki
- 5
Kamar haka,bayan Kim gama Sai kisa a firji yay kamar minti 30
- 6
Idan kin futo dashi zaki ganshi yay subul subul dashi
- 7
Abin da yasa ake sha mai jikin sharper din shine saboda kamu
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Albishir
Da yamma nj kawae Ina jin kwadayi shine n tashi nayi albishir naji dadin ta sosae . Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Unsweeted milk candy (alawar madara marar sugar sosai)😍
Alawar nan tayi dadi sosai ga saukin yi ga kuma babu sugar sosai a cikin ta shyasa nake kiranta da unsweeted 😋😋 Sam's Kitchen -
-
Alawar madara
#team6candy .Wannan alawar nayita ne a sanadin gasar team6candy da mukeyi, alawar ta burge iyalaina matuka Suka Sha sun farin ciki sauran aka ajiye Dan zuwa makaranta 😍 Ummu_Zara -
-
Lollipop(mintin tsinke)
Nagode nadode kawai da recipe danagani a cook pad najarraba Kuma yabada maana... Yara sunji dadinsa#teamyobe Mom Nash Kitchen -
-
Butter cream frosting
Mutane da yawa Basu son butter cream frosting Amma wannan hadin na daban ne Sumieaskar -
-
-
Watermelon cookies
Munji dadin cookies din nan nida iyali na inason sarrafa fulawa wajen sawa iyali na farin ciki. Gumel
sharhai