Miyar jajjage

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
3 yawan abinchi
  1. 5attaruhu
  2. 3albasa
  3. 5tattasai
  4. 6tumatur
  5. nama
  6. 1/2kofi mai
  7. 6maggi
  8. tafarnuwada citta

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    A wanke nama sosai a daura a wuta a saka mishi albasa da tafarnuwa da citta a barshi ya dahu sai a sauke

  2. 2

    A wanke kayan miya a jajjaga,a dora a wuta ya dahu sai a saka mai a soya,a saka maggi da nama da ruwan nama a cigaba da dafawa har ya dahu

  3. 3

    A ci da irin abincin da ake bukatar ci da shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummie's kitchen
Ummie's kitchen @cook_18943938
rannar

sharhai

Similar Recipes