Jallof din shinkafa da wake da alayyahu da nama da kokomba

A's kitchen
A's kitchen @cook_18944556

Jallof din shinkafa da wake da alayyahu da nama da kokomba

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
3 yawan abinchi
  1. 2kofi shinkafa
  2. 1kofi wake
  3. 1/2mai
  4. 10maggi
  5. 5attaruhu
  6. 4tumatur
  7. 2albasa
  8. alayyahu
  9. nama

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    A wanke kayan miya a markada su,a dora a wuta ya dahu a zuba mai a soya

  2. 2

    A wanke wake a dora a wuta a barshi har yayi laushi

  3. 3

    A zuba wake a cikin soyayyan kayan miya,a zuba ruwa,maggi,da nama a barahi ya tafasa

  4. 4

    A wanke shinjafa a zuba a ciki

  5. 5

    A wanke alayyahu a yankashi sannan a zuba a cikin shinkafa idan ta kusa dahuwa,idan tayi a sauke

  6. 6

    A ci shinkafa da wake da yankakken kokomba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
A's kitchen
A's kitchen @cook_18944556
rannar

sharhai

Similar Recipes