Miyar kuka

A's kitchen
A's kitchen @cook_18944556

wannan hanyar yin miyar kuka ita ce asalin yadda iyaye da kakanni suke yi,kuma wqnnan miya tqyi dadi sosai don babban sirrin ta shine wake,daddawa da albasa

Miyar kuka

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

wannan hanyar yin miyar kuka ita ce asalin yadda iyaye da kakanni suke yi,kuma wqnnan miya tqyi dadi sosai don babban sirrin ta shine wake,daddawa da albasa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 daya ko 2mintuna
7 yawan abinchi
  1. 1albasa babba
  2. 2kofi wake
  3. 1daddawa babba
  4. 8maggi
  5. 2onga
  6. 3attaruhu
  7. 5tattasai
  8. 5tumatur
  9. mai kadan
  10. kanwa kadan
  11. 3 cokalikuka

Umarnin dafa abinci

1 daya ko 2mintuna
  1. 1

    A tsince dattin wake a gyara shi sosai,then a wanke a zubq masa ruwa a dora a wuta a saka daddawa da kayan kamshi na gargajiya

  2. 2

    A gyara albasa,tumatur,tattasai da attaruhu a wanke a saka su a ruwan wake da aka dora a wuta

  3. 3

    A rage wuta yayi ta dahu har wurin awa daya da rabi,idan wake yayi laushi a tsame kayan miyan a daka ko a saka ludayi a ciki a dame kayan miyar

  4. 4

    Sannan a saka mai kadan da maggi da onga a kara mishi minti 10 ya kuma dahuwa sosai

  5. 5

    A saka kanwa(tana karawa kuka yauki) kadan idan ta narke sai a kada kuka a ciki,a rage wuta a bata minti 2-4 ta dahu sanban a sauke

  6. 6

    Za'a iya ci da tuwon shinkafa masara,gero,alkama,dawa ko semo.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
A's kitchen
A's kitchen @cook_18944556
rannar

sharhai

Similar Recipes