Salad na gargajiya

Ummu Ahmad's Kitchen
Ummu Ahmad's Kitchen @cook_17118000
Abuja

Inason wanan salad din saboda yanada sauqi ga dadi da kara lafiya

Salad na gargajiya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Inason wanan salad din saboda yanada sauqi ga dadi da kara lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
3 yawan abinchi
  1. Lettuce
  2. Carrot
  3. Cucumber
  4. Eggs
  5. Onions
  6. Vegetable oil and Maggi Star

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaa daura eggs a wuta a dafashi

  2. 2

    Sai a wanke lettuce da dan gishiri Kaden. A wanke dakyau yazama ba kasa

  3. 3

    Sai a yanka. Banyan anyanka a qara wankewa. Sai a wanke carrot,cucumber da albasa(onions)a yanka carrot din da cucumber, sai a yanka albasan qanana daban

  4. 4

    A daura vegetable oil kadan a wuta inya danyi zafi sai a zuba onions din da Maggi a jujuya a kashe wutan. Sai a bare Eggs ayi slice dinshi ko a yanka yanda akeso sai a hada shikenan ankamala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Ahmad's Kitchen
Ummu Ahmad's Kitchen @cook_17118000
rannar
Abuja

sharhai

Similar Recipes