Sandwich

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Hanyoyin sarrafa mummuki na da yawa sosai se kin zaba me yi miki

Sandwich

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

Hanyoyin sarrafa mummuki na da yawa sosai se kin zaba me yi miki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mummuki Sala 4 (bread)
  2. Kifin gwango 1 (sardine)
  3. Bota
  4. Hadin gyada (peanut butter)
  5. Coleslaw
  6. Mayonnaise
  7. Kukumba
  8. Tumatur

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki cire ma mummukin ki gefen karshe

  2. 2

    Zaki hada bota da kifin gwango wuri daya ki aje gode. Ki hada coleslaw shima ki aje gefe sannan haddin gyada

  3. 3

    Ki dauko mummuki 1 kifara shafa mishi hadin Kifi 1 kuma hadin coleslaw daya kuma hadin gyada ki jera 1 bayan 1 se ki zuba mayonnaise asama ki dauko kukumba da tumatur ki jera sama

  4. 4

    Wannan hadi zeyi dadi da green tea a karya lafia

  5. 5

    Yadda ake coleslaw, zaki samu cabbage da daffafen kwai da carrots da kwakwa ki hada da mayonnaise wuri daya

  6. 6

    Yadda ake peanut butter zaki samu gyada soyyayya me gishiri ki daka ta tare da sikari ko ki nika har tayi laushi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes