Italian style salad

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana salad ne na mutane Italy wadan suke hada gayen iri iri kamar su, rocket, baby red and green lettuce, baby spinach sana yana bada lafiya

Italian style salad

Wana salad ne na mutane Italy wadan suke hada gayen iri iri kamar su, rocket, baby red and green lettuce, baby spinach sana yana bada lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 bagItalian style salad
  2. Tomatoes
  3. Cucumber
  4. Onion
  5. Carrot
  6. Maggi
  7. Peper
  8. Olive oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke gayen salad din kisa a bowl baa yakanshi sekisa albasa, tomatoe, carrot, cucumber

  2. 2

    Sekisa maggi, yaji da olive oil ki hadesu sosai shikena sekiyi serving kina iya ci hakana ki kuma ki hada da shikafa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes