Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
1 yawan abinchi
  1. Dora
  2. Kwai
  3. Sinadarin dandano
  4. Gishiri
  5. Man suya
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki fere doyarki ki wanke tas ki yankata saiki zubata a tukunya kisa ruwa kisa gishiri da sinadarin dandano ki Dora a wuta

  2. 2

    Idan ta dahu ki tace ruwan ki Dora mai a wuta idan yayi zafi ki kada kwai a wani bowl din ki yanka albasa kisa gishiri da sinadarin dandano ki dunga tsoma doyar a ruwan kwai sanan kisa a mai ki soya till golden Brown.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
isha's cuisine
isha's cuisine @cook_18909438
rannar

sharhai

Similar Recipes