Soyayyar doya da sauce din kaza

Chef Fasma
Chef Fasma @Fasma
Kano , Nigeria.

Ni kam inason doya
😂

Soyayyar doya da sauce din kaza

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Ni kam inason doya
😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40min
1 yawan abinchi
  1. Doya daidai misali
  2. Gishiri
  3. Man suya
  4. Cinyar kaza
  5. Albasa katuwa
  6. 2Attaruhu
  7. Sinadarin dandano
  8. Kayan kamshi
  9. Ketchup

Umarnin dafa abinci

40min
  1. 1

    Zaki fere doyarki ki yankata dogaye, ki wanketa, kisaka gishiri daidai misali, ki dora mai a wuta yayi zafi sai ki zuba doyar har sai ta soyu tayi laushi ki kwashe ta a matsami ki bari mai ya tsane.

  2. 2

    Ki yanka albasa, ki jajjaga attaruhu, ki wanke cinyar kaza kisa a tukunya, ki saka sinadarin dandano da kayan kamshi, kisaka ruwa kofi daya ki dafata har tayi laushi, sai ki zuba mai kadan a kasko, ki saka albasa kisa attaruhu kisaka kazar sannan ki kara sinadarin dandano da kayan kamshi, in ya dahu yayi kyau ki sauke,

  3. 3

    Ki zuba doyarki a faranti, ki saka sauce dinki na kaza, ki saka ketchup a gefe, aci da zafi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Fasma
Chef Fasma @Fasma
rannar
Kano , Nigeria.
A nutritionist, B.sc. Ed Health Education in view and an Aspiring Chef .#Qualityisourrecipe!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes