Girba

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
Kaduna State..

na kasance inason abun tabawa da,dare shi kuma girba akwai sauki badawa ga dadi.

Girba

na kasance inason abun tabawa da,dare shi kuma girba akwai sauki badawa ga dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. falawa kofi biyu
  2. mai rabin kofi
  3. sikari Kofi daya
  4. madara cokali hudu
  5. ridi domin kwalliya
  6. d

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fara daka sikari sbd tayi laushi sai ki hada da fulawa da sikari da madara sai mai ki kwaba sosai.ki kunna abun gashi ya fara zafi sai kiyi shape din da kk so ki jira akan abun gashi ki saka ridi a sama sai kigasa kamar mint 20.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
rannar
Kaduna State..
my name is shamsiyya sani from Kaduna, an married.cooking and baking is my hubby's.i love my kitchen so much..
Kara karantawa

Similar Recipes