Sinasir da miyar waterleaf

Zainab Jari(xeetertastybites)
Zainab Jari(xeetertastybites) @08165619371z
Sokoto,

Na koya wurin mommy nah da dadi sosai kuma akwai auki.

Sinasir da miyar waterleaf

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Na koya wurin mommy nah da dadi sosai kuma akwai auki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutum ashiri
  1. Shinkafa fara rabin tiya
  2. Shinkafar tuwo cup biyu(daffafiya)
  3. Yeast cokali daya
  4. Gishirin cokali karami daya
  5. Sugar cokali daya
  6. Mai
  7. Attarugu
  8. Water leaf
  9. Tattasai
  10. Maggi
  11. Gishiri
  12. Curry matsala
  13. Albasa
  14. Agushi

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Zaki jika shinkafar ki fara tayi awa 12 sannan ki wanke ki zoba daffafar shinkafa da albasa aje a markado

  2. 2

    Sai ki zoba cokalin yeast ki koya ki aje wuri me dumi yayai minti 30

  3. 3

    Sai ki duba idan ya tashi ki saka chokalin sugar da rabin chokalin gishiri ki juya idan yayi kauri sosai zaki iya kara ruwan kadan

  4. 4

    Ki aza non stick frying fan dinki akan wuta (nayi amfani da gas ne) ki zoba mai idan yayi zafi kadan sai ki zoba kwabin ki kisaka marfi ki rufe yayi mintunka haka sai ki bude ki juya kicire haka xakiyi tayi har ki kare.

  5. 5

    Ki tafasa namanki ki sa seasonings wurin tafasar Kiyi greating kayan miyar ki sai ki aza tukunya akan wuta ki zoba mai yayi zafi ki saka kayan miyar ki kiyi ta juyawa idan suka soyu ki sa maggi,gishiri,curry matsala da namanki ki ki sa ruwa kadan ki barsu suyi minti ashirin sai ki dauko waterleaf ki saka yayi minti biyar shikenan ki sauke

  6. 6

    Sinasir da miyar waterleaf aci lfya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Jari(xeetertastybites)
rannar
Sokoto,
Am zaynab jari by name, studying @ udus,live in skt I love cooking .........
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes