Chocolate roll

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan abun badai dadiba karma in kinhada da shayi mai na a na a.

Chocolate roll

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

wannan abun badai dadiba karma in kinhada da shayi mai na a na a.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa biyu
  1. fulawa Kofi hudu
  2. coco Rabin Kofi
  3. suga Rabin Kofi
  4. Madara Rabin Kofi daya
  5. bota Kofi daya
  6. baking powder chokali biyu
  7. kwai guda biyu
  8. banilla chokali daya

Umarnin dafa abinci

awa biyu
  1. 1

    Dafarko natankade fulawata nazuba amazibi mai kyau nasa baking powder,kwai,suga,buta,Madara sai na kwaba ta kamar kwabin cin cin saida natabbatar ya bugu sosai sannan na rabata biyu nasa leda na rufe dayar dayar Kuma na kawo coco na zuba mata itama nasake mitstsiketa sosai sannan na rufeta

  2. 2

    Bayan yan minti kamar biyar na dauko na fara murzawa bayan na murza sai na yayyanka, da wuka,nasa a faranti,nabarshi ya danyi Yan mintina sannan na fara gasawa,shikenan saici.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes