Wainar fulawa

Ummi Shu'aibu isah
Ummi Shu'aibu isah @cook_19567362
Saudi Arabiyya

Gaskiya inason wainar fulawa ni da iyalina

Wainar fulawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Gaskiya inason wainar fulawa ni da iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Maggi
  3. Curry
  4. Taruhu
  5. Albasa Mai lawashi
  6. Man ja ko na gyda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki dama fulawanki da ruwa ta damu sosai Amma karki yita da kauri kuma kartayi ruwa sosai

  2. 2

    Sai ki zuba Maggi Dai Dai yadda zai Isa da gishiri da curry sai kiyi Blanding din taruhu ki yanka albasa duk kizuba shikenan sai suya

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummi Shu'aibu isah
Ummi Shu'aibu isah @cook_19567362
rannar
Saudi Arabiyya
Suna na ummi shu'aibu Isah ni 'yar asalin Nigeria ce jahar kano yanzu Ina zaune a Saudiyya Garin makka, ina matukar son iya girke girke na gargajiya da na sauran yarirrika.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes