Wainar fulawa

feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577

Ina son wainar fulawa shi yasa nake son yinta

Wainar fulawa

Ina son wainar fulawa shi yasa nake son yinta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kwano ki zuba falawarki sai ki zuba yankakkiyar albasarki da attaruhunki dama maggi dinki Saiki zuba ruwa ki kwaba ta da Dan kauri saiki dauko kaskonki kizuba manja ki fara soyawa har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577
rannar

sharhai

Similar Recipes