Gasheshshen kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Dankali
  3. Albasa da attaruhu
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Red chili powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba duk Kan spices dinki acikin mai Wanda kika sa akwano saiki kawo kifinki da kika gyara ki shafa hadinki aciki bayankin gama saiki sa a firiji yayi 30minute saiki dauko kira sa Kayan hadinki saiki gasa.

  2. 2

    Bayan kingama gasawa dama kinyi souce dinki kin soya dankali saikiyi ado dashi ki yanka lemon akai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577
rannar

sharhai

Similar Recipes