Gashesshen kifi

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

#foodfolio wannan kifin yayi dadi sosai iyalina sun soshi

Gashesshen kifi

#foodfolio wannan kifin yayi dadi sosai iyalina sun soshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kifinki ki tsane

  2. 2

    Ki Yanka saman kifinki saiki marinating dinshi da kayan kanshi da dandano da albasa da mai kadan saikisa a oven ki Gasa kisa wutar sama da kasa

  3. 3

    Ki fere dankali ki Yanka albasa ki greeting attaruhu ki dora fan a wuta kisa mai saiki dankalin ki idan yai rabin dahuwa saikisa albasa attaruhu da dandano kayan kamshi kadan saiki barshi ruwansa ya tsotse shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

Similar Recipes