Gashashshan kifi

Islam_kitchen
Islam_kitchen @cook_19441200
Kano State

Yayi min dadi sosai

Gashashshan kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yayi min dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. karfasa
  2. Dankali
  3. Attaruhu d albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kifinki kifitar d qarnin jiki

  2. 2

    Saiki sami tafarnuwa d thyme d barkono ki dakasu saiki dan zuba kihada saiki shashshafawa kifin ki barshi zuwa 20mint saiki gasashi a oven

  3. 3

    Sannan ki dawo kan attaruhu d albasa ki jajjaga saiki yar sauce sannan ki soya dankalinki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Islam_kitchen
Islam_kitchen @cook_19441200
rannar
Kano State
gsky Ina qaunar abinci domin shine sinadarin rayuwar mu
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes