Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

35mintuna
1 yawan abinchi
  1. Indomie
  2. Jajjagaggen attaruhu da albasa
  3. Mai Dan kadan

Umarnin dafa abinci

35mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki samu tukunya kisa mai sai kisa jajjagen attaruhu da albasa din nan ki soya saiki kawo ruwa ki zuba idan sun soyu

  2. 2

    Idan ruwan ya tafasa kisa indomie dinki idan ta dahu ki kwasheta.

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mufeeda
mufeeda @cook_19519706
rannar

sharhai

Similar Recipes