Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Mai gyada
  3. Kanwa
  4. Yaji
  5. Salad
  6. Gurji
  7. Tumatir
  8. Albasa
  9. Maggi
  10. Mai kuli

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko najika kanwa,na daura ruwa kanwuta na barshi yatafasa sannan na kawo wannan fulawan na tankade kuka nazuba kan fulawa na juya na dauki ruwan kanwa nazuba nasa muciya na to tuka bayan yatuku na jefa shi cikin tukunya har nagama na barshi yanuna na kwashe

  2. 2

    Na wanke salad da ruwan gishiri na yanka na fere gurji na wanke nayanka da tumatir da albasa

  3. 3

    Yaji,borkono Maggi,citta tafarnuwa, karago, da farko nasa citta na daka sai nasa borkono nadaka da karago nasa Maggi na daka haryayi laushi na gyara tafarnuwa na zuba na daka na juye cikin tire na shanya ya bushe na sake dakawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891
rannar

Similar Recipes