Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
5 yawan abinchi
  1. 1/2kilo Kayan ciki
  2. 5albasa
  3. 1 cokalipaste din tafarnuwa da citta
  4. 5maggi
  5. 1onga
  6. mai kadan
  7. 5attaruhu
  8. 1/2 cokalikayan kamshi

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    A wanke kayan ciki sosai da sosai,ayi ta masa dauraya har sai ya fita babbu qasa da datti ko wanne iri,a dora wuta a zuba masa kayan kamshi maggi,yankakkiyar albasa,citta da tafarnuwa,mai kadan da ruwa mai yawa,sai a rufe tukunyar

  2. 2

    A gyara albasa da attaruhu a jajjagasu sannan a zuh ba akan kayan cikin nan.

  3. 3

    Ayi ta dubawa akai akai ko ya dahu,idan bai dahu ba kuma ruwa ya shanye,sai a kara masa ruwa,haka za'a yi tayi har ya dahu,sannan a sauke

  4. 4

    Aci dadi lfy.🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M's Treat And Confectionery
rannar
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes