Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Kwai
  2. 4Attaruhu
  3. 1Albasa
  4. 1Indomie
  5. 1Maggi Star
  6. onga cube
  7. 1 tbspMai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nasa tukunya a wuta na zuba mai nasa jajjagen attaruhu da albasa

  2. 2

    Nasa onga cube na rufe ya tafasa nasa indomie da magginta amma rabi

  3. 3

    Na fasa kwai nasa Maggie da indomie takusa na zuba na juya na rufe ya dahu na sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_18710966
rannar

sharhai

Similar Recipes