Yadda zaki yi ALKUBUS

Ibti's Kitchen
Ibti's Kitchen @nafi12
#kanostate#

Girki wani abune me sa farin ciki idan kana cin sa kaddai ma irin wanna girkin na ALKUBUS da muka fito da shi na zamani yanzu da zai kara maka kawar cin sa

Yadda zaki yi ALKUBUS

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Girki wani abune me sa farin ciki idan kana cin sa kaddai ma irin wanna girkin na ALKUBUS da muka fito da shi na zamani yanzu da zai kara maka kawar cin sa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5 cupFlour.
  2. 1 tbsSalt
  3. 1/2 tbsSugar
  4. 2 cupRuwa
  5. 3 tbsKetchup
  6. 3 tbsMai
  7. 1 tbsYeast

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade fulawar ki sai ki kawo gishiri sugar da ruwa da yeast sai ki zuba ruwa kamar yadda na fada muku ma,aunin su

  2. 2

    Sai ki kwaba ki yi ta buga wa har sai yayi laushi sosai (soft dough)

  3. 3

    Sai ki barshi ya tashi idan yayi sai ki kara buga shi sai ki murza shi kamar zaki meat roll sai ki shafa mai sanna ki kawo ketchup dinki ki zuba a bangare daya sai ki nannade (roll) sai ki yanyanka shi sai ki sami gwangwani madara ki sha fa mai sabida kada ya kama

  4. 4

    Sai ki zaka dough din ki a cikin gwangwani sai ki daura Tukunyar ki a kan wuta idan ya tafaso sai ki saka kiyi turaran shi (steaming)

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ibti's Kitchen
rannar
#kanostate#

sharhai

Similar Recipes