Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nayanka albasa da tattasai sannan na tankade fulawata na xuba Aruba nasa Maggi da gishiri na DA ruwa na kwaba kamar kaurin kullin koko Sai nazuba yankakken tattasai da albasa akai najoyA

  2. 2

    Sannan nasa kasko a wuta dayayi zafi NASA Mai naxuba kullina na bar shi ya soyu sannan na joya nayan barin shima daya soyo na kwashe haka nayi tayi har nagama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
rannar
Kaduna
ina matukar kaunar girke kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes